Saukar da wakar Auren Nura M Inuwa Daga Abdul s Fasaha
To shima dae Abdul s fasaha ba a barshi a baya ba shika yayi tasa rawar gani wanda yaro ne mai hazaka yayi wanannan waka akan taya babban shahararren mawaki Nura M Inuwa da yayi aure wanda muke rokon Allah ya basu zama lafiya.
Download Audio here
Advertisements