Saukar da wakar Auren nura m Inuwa daga Ali show
Shima Ali show kamar yadda kunka sani mawaki ne wanda yana daga cikin manyan yaran Nura m Inuwa to shima yayi wanannan waka akan gudumuwa ga Angon da Amarya.
Allah Ya basu zama lafiya
Download Audio here
Advertisements