Saukar da wakar Abdul D one MaMa Song.
Wanannan waka yayi ta ni ga mahaifiyarsa na dauka dawainiyarsa da tayi da kuma kulawa da shi har i zuwa girmansa shine yayi wanannan waka yana godiya da nuna mahaifiya ita ce ginshiki ko jigo na rayuwar dan adam saboda mama babba ce a bangaren iyaye .
bari dae kar na cikaku da surutu ka saukar domin saurarenta.
Download Audio here
Advertisements