Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Dan Majalisa Daga Jihar Zamfara, Mai Wakiltar Maru/Bungudu A Majalisar Wakilai Ya Bada Tallafin Miliyoyan Kudi Kalla A cikin (Hotuna)
NEWS

Dan Majalisa Daga Jihar Zamfara, Mai Wakiltar Maru/Bungudu A Majalisar Wakilai Ya Bada Tallafin Miliyoyan Kudi Kalla A cikin (Hotuna)

iGeekBy iGeekMay 20, 2017No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Dan Majalisa Daga Jihar Zamfara, Mai Wakiltar Maru/Bungudu A Majalisar Wakilai Ya Bada Tallafin Miliyoyan Kudi Kalla A cikin (Hotuna)

Daga Muawiya Abubakar Zurmee

Honarabul Abdulmalik Zubairu (Zannan Bungudu) dan majalisa daga jihar Zamfara mai wakiltar Maru da Bungudu a majalisar wakilai ta tarayya, ya bada tallafin; 

Motoci 21
Babura 503
Telolin dunki 250
Keke Napep 20
Injinin nika 50
Mutun 271 Kuddin jari

Jimla mutum 1115 sune suka amfana da wannan tallafi. Honarabul Zanna ya bada tallafin ne ga al’ummar da suka fito daga yankinsa na Maru da Bungudu domin su samu sana’ar yi su kuma dogara da kansu, su taimaki kansu, iyalansu da ‘yan uwa da abokan arziki.

Kalli Hotuna kamar Haka:

Advertisements


©Rariya

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.