Wannan wata sabuwar wakace da shahararren mawakin Hausan nan Ado Isa Gwanja wanda aka fi sani da Ado Gwanja ya fitar wacce sukayi tare da Adam A Zango.
Wakar tana zuwa ne a yayin da ake daukar sabon film dinsu na Dan kuka a birni wanda aka fara dauka a farkon watan nan.
Saiku Shiga Kan Wannan Koren Rubutun Dake Kasa Domin Saukarda Wakar Zuwa Kan Wayarku…
Download Music here
Via: hausamini.com
Advertisements