Wanannan wani sabon shiri ne daga kannywood mai suna “SABON SHIRI MIJIN YARIYA”.
Wanannan film dai ya tara jarumai tsofaffe da kuma yara a ciki akwai kamar:
Bashar Nayaya :shine mijin yarinya
Maryam yahya :ita ce amarya bashar nayaya.
Advertisements
Aminu momo: shine yaron bashar na yaya. abun dai sai kaga kalla da idonka,ma’ana shine ‘Da ga maryam yahya
shiryawa: Naziru Danhajiya
bada Umurni:Ali Gumzak
Download video Mp4 here