Saukar Da wakar Umar M Shariff official Video Full Song.
Wanannan waka ta Umar M Shareef “ZAN RAYU DA KE”jiya wa yau dai idan baku manta ba hausaloaded tayi posting akan tun daga making na Mansoor har posting wakoki na Audio da kuma video to Alhamdulillahi yau ga waka ta biyu daga cikin best of mansoor .Jiya nayi posting “JIRGIN SO “. Yau kuma Shine ZAN RAYU DA KE.
Download Video Mp4 here
Advertisements
Ayi Kallo Lafiya