Wanannan dai wata sabuwar jaruma ce a kannywood wato a masana’antar hausa film ce mai suna Aysher sarki wadda akwae fina finai da zata haska nan gaba kadan.Ga hotuna kamar haka
Advertisements
kalli ka gani wanannan sabuwar jaruma aysher sarki
wato wanannan jaruma mundade abokai da ita amma ba gane ‘yar wasan hausa film bace sai jiya naga tana zaune tana karanta wani script na hausa film
®www.hausaloaded.com