Wata Magana Mai Ratsa Zuciya Da Marigayi Sheik Jafar Mahmud Adam Ya Fada Daf Da Za A Kashe Shi
Advertisements
“Idan kai kana ganin baka shirya ka mutuba, to idan ina karatu, ko huduba, ka daina zuwa sahun gaba, saboda idan an harbe ni, kada jini ya fallatsar maka a shaddarka da kake sawa kake ado da ita”
Hakan kuwa aka yi, domin a ranar wata Juma’a yana Limancin Sallar Asuba, wasu suka shiga sahun Sallar, kuma suka harbe shi.
Allah jikan Malam ya masa rahama. Amin.
Daga Bashir Abdullahi El-Bash