Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Matasan Musulmi Da Ke Wurin Horaswar Soja,Suna Iya Ajiye Azumi Daga Baya Su Rama-inji MallamBashir Ahmad Sani Sokoto
ISLAM

Matasan Musulmi Da Ke Wurin Horaswar Soja,Suna Iya Ajiye Azumi Daga Baya Su Rama-inji MallamBashir Ahmad Sani Sokoto

iGeekBy iGeekJune 9, 2017No Comments2 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

MATASAN MUSULMI DA KE WURIN HORASWAR SOJI, SUNA IYA AJIYE AZUMI DAGA BAYA SU RAMA, IDAN HAR DON ALLAH SUKE YI, CEWAR MALAM BASHIR AHMAD SANI SOKOTO

DAGA Mukhtar A. Haliru

MALAM BASHIR AHMAD SANI DAKE GABATAR DA TAFSIRIN SA A MASALLACIN ALIYU BN ABI DALIB DA KE UNGUWAR KOKO CIKIN GARIN SOKOTO, A WAJEN TAFSIRIN DA YAKE GABATARWA, YA AMSA WATA TAMBAYA DA NEMAN SANIN HUKUNCIN MATASA DA KE WURIN DAUKAR HORASWAR SOJI, INDA MALAMIN YA YI CIKIAKKEN BAYANI KAMAR HAKA;

“AKAN (TRAINING) HORASWAR  NA SOJOJI, WASU MALAMMAI NA KIRA GA GWAMNATOCI CEWA DAN ALLAH A DAGE SAI BAYAN AZUMI”,

 YA CE A NASA GANIN “BAMA SAI AN YI HAKAN BA INDAI DAN ALLAH MUTUM ZAI YI, TO YA SHA AZUMIN YA JE YA YI TRAINING DIN BAYAN SALLAH SAI YA JE YA RAMKA, KUN GA INDAI AN YI HAKAN DA NIYAR SHARRI ANA GANIN AN YI HAKA NE DA NIYAR MUSULMI SU KASA, TO IN SUN GA MUSULMI SUN AJIYE AZUMI BAYAN SALLAH SUN RAMKA, WATA SHEKARA BA SAI AN ROKE SU AN CE DAN ALLAH BA, SU DA KAN SU BA ZA SU YI BA,”.

 MALAMIN YA KARA DA CEWA “ADDININ MUSULUNCI ADDINI NE MAI SAUKI MATAFIYI AI AN SAUWAKE MAI AN CE YA AJIYE AZUMI, TO INA GA MAI IRIN WANNAN AIKIN, JIHADI NE AMMA GA WANDA YA YI SABODA ALLAH”

©Rariya

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Wa'azin IZALA a kasashen Turai Da Lokutan Da Zasuyi Wa'azi a ko wace Kasa Kamar Yadda Wannnan Hotunan Ya Nuna

November 25, 2017

Darikar Tajjaniyya Da Shi'a Duk Daya Ne, Cewar Sheik Dahiru Bauchi

June 20, 2017

Bajintarsa A Gasar Kur'ani Ta Sa Limamin Harami Ya Sumbace Shi Daga Abu Abdur

June 14, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.