Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Duk Ranar Dana Zama Shugaban Najeriya, Sai Na Tsagata Gida Biyu Uban Kowa Ya Kama Gabansa!!! – Inji Dr Rabiu Musa Kwankwaso
NEWS

Duk Ranar Dana Zama Shugaban Najeriya, Sai Na Tsagata Gida Biyu Uban Kowa Ya Kama Gabansa!!! – Inji Dr Rabiu Musa Kwankwaso

iGeekBy iGeekJune 12, 2017No Comments2 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Duk Ranar Dana Zama Shugaban Najeriya, Sai Na Tsagata Gida Biyu Uban Kowa Ya Kama Gabansa.


HAUSA PRESS24__
Mai girma tsohon gwamnan jihar Kano, Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, ya fusata dangane da irin ce-ce-ku-can, dake yawo a kasar nan da kuma irin muzgunawar da ake yiwa Arewatawa a yankin Kudu, inda yace.


Rainin hankalin da yan kabilar Igbo, ke yiwa yan’uwanmu a Kudancin kasar nan ya-yi yawa, ana kama yan Arewa, ana kullewa ba tare da sun-yi laifin komai ba, ana kashe su a kone kayansu, ana muzguna musu saboda tsabar rainin hankali Igbo, har cewa  suka yi.


Duk dan Arewan dake zaune a Kudu, sai ya-yi ID-Card, wai kuma da sunan kasa daya Al’umma daya, to wannan wulakanci ya isa hakanan.


Dama muna yin kawaici ne muna kauda ido, daga dukkanin abubuwan dake faruwa, saboda muna da gwamnoni kuma abokanmu wadanda muke jin kunyarsu, a yankin amma ba don haka ba da tuni sun gane kurensu.


Saboda haka ina gargadin yan kabilar Igbo, da-su zauna lafiya da mu yan uwansu yan Arewa, idan kuma ba haka ba to zamu ci gaba da tuntubar jagororin yankin domin su magance wadannan matsaloli.


Idan kuma abin ya-ci tura to Rabiu Kwankwaso, ba na yan Arewa, ko yan Kudu, bane, Rabiu Kwankwaso, na kowa da kowa ne, amma ba-zan zuba ido ina kallon wanan rainin hankali daga Igbo, ba saboda haka zan fitar musu da yankinsu, suje suci gaba da hawan Kwale-Kwalensu, matukar na zama shugaban Najeriya.


Saboda sanin kansu ne cewa muna da arziki kala-kala a wannan yanki namu na Arewa, ciki harda man fetur din da suke takama da shi, kawai rashin shugaba mai kishi ne ya hana mu tono namu,__inji Sanata Rabiu Musa Kwankwaso, kamar yadda ya shaidawa manema labarai. 

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.