Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Al-Mustapha Ya Bayyana Asalin Abinda Ya kashe Janar Sani Abacha
NEWS

Al-Mustapha Ya Bayyana Asalin Abinda Ya kashe Janar Sani Abacha

iGeekBy iGeekJune 19, 2017No Comments2 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Bayan shekaru kusan 20: Al-Mustapha ya bayyana abin da ya kashe Abacha

– Dogarin tsohon Shugaban kasa Abacha ya bayyana abin da ya kashe sa

– Al-Mustapha yace ba guba tsohon shugaban kasar ya ci ba

– Manjo Al-Mustapha kuma yace ba ‘Yan mata ne ajalin na sa baDoa

Al-Mustapha yace tun da Abacha ya gaisa da tawagar Yasir Arafat ya fara jin ba daidai ba. Dogarin na Abacha yace sharri ne ace ‘Yan mata su ka kashe tsohon Shugaban. Kusan 20 kenan da rasuwar Janar Sani Abacha.

Advertisements

Tsohon shugaban kasa sokan yaki Janar Abacha


Tsohon Shugaban kasa Sojan yaki Janar Abacha

Dogarin tsohon Shugaban kasa Janar Sani Abacha watau Manjo Hamzah Al-Mustapha ya bayyana abin da ya kashe mai gidan sa inda ya karyata cewa guba ya ci ko wai mata ne ajalin tsohon Shugaban kasan na Soji kusan shekaru 20 da suka wuce.

Dogarin Abacha Manjo Hamza Al-Mustapha


Dogarin Abacha Manjo Hamzah Al-Mustapha

Al-Mustapha yace tun bayan da tsohon Shugaban kasar Falastin watau Yaseer Arafat ya ziyarci Janar Sani Abacha ya ga an fara samun canji a jikin sa. Bayan ‘dan kankanin lokaci kafin ayi wani abu kenan dai sai Janar din ya kwanta wanda hakan ya kai ga ajalin sa.

A bayan can kun ji labari cewa Dogarin tsohon shugaban kasar ya kafa sabuwar Jam’iyya mai suna Green Party of Nigeria watau GPN. Tsohon Dogarin yace Jam’iyyar GPN ce mafita a Najeriya.

©naij.com

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.