Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » A Daina Bata Mana Suna Kan Dabinon Saudiyya, Inji Sadiya Farouq
NEWS

A Daina Bata Mana Suna Kan Dabinon Saudiyya, Inji Sadiya Farouq

iGeekBy iGeekJune 22, 20171 Comment2 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

A Daina Bata Mana Suna Kan Dabinon Saudiyya, Inji Sadiya Farouq

Daga Ubaidullah Yahaya Kaura

Babbar kwamishiniyar Hukamar kula da ‘yan gudun hijira ta kasa Hajia Sadiya Umar Farouq, ta yi matukar nuna takaicin ta, tare da alhini akan yadda ake ta kokarin batawa Hukamar da take jagoranta, jihar ta haihuwa (Zamfara), ita kanta dama kasar Nijeriya suna akan wai cewa ta karkatar da dabinon tallafi ‘yan gudun hjijra da kasar Saudiya ta baiwa Nijeriya sadaka. 

Kwamishiniyar ta bayyyana matukar mamakinta, da takaicinta irin yadda wasu suka yi amfani da kafar sadarwa ta zamani, dama wasu jaridun kasar nan wajen yada labarin kanzon kurege akan cewa ta karkatar da dabinon tallafin zuwa jihar ta haihuwa wato Zamfara.

Kwamishiniyar tace ita dai abunda ta sani shine hukumar ta na iya kokarinta wajen ganin ta kyautatawa ‘yan gudun hijira da ma kokarin sauke hakkin da duk ya rataya ga hukumarta. 

Advertisements

Kwamishiniyar ta tabbatar da cewa tabbas ‘yan gudun hijira da suka fito daga jihar Zamfara su ma suna daga cikin wadanda suka amfana da tallafin dabinon, domin akwai tarin ‘yan gudun hijira da rikicin barayin shanu ya rutsa da su kamar sauran sassa na kasar nan. 

Haka zalika Sadiya ta kara jaddada cewa hukumarta na iya kokarinta wajen daidaito da raba daidai a duk ayukkan da take yi.

Daga karshe kwamishiniyar ta roki al’umma da su kasance masu bincike da tabbatar da labari kafin yada shi.

©Rariya

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017

1 Comment

  1. misbahu sani on May 14, 2018 5:03 pm

    wannam duk karyace

    Reply
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.