Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Kada Mu Munta Da Sanya Shugaba Buhari Cikin Addu'o'in A Wanan Dare Mai Albarka
NEWS

Kada Mu Munta Da Sanya Shugaba Buhari Cikin Addu'o'in A Wanan Dare Mai Albarka

iGeekBy iGeekJune 22, 2017No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Advertisements


Daga Bashir Ahmad

‪A yayin da wannan dare mai albarka (Lailatu kadari) ke tunkaro mu, ina tunatar da ku cewa mu sanya shugaba Buhari cikin addu’o’inmu.

“Ya Allah, Mahaliccin dukkan halittu, makagin duniya, mai hukunci a ranar hisabi, Sarkin sarakuna, mahaliccin Annabi Muhammadu (S.A.W) ka dubi shugaba Muhammadu Buhari, shugabanmu, Uban kasa, ka ba shi kariya, ka ba shi ingantacciyar lafiya da karin hikima ka kuma kare shi daga sharrin masharranta.

Allah ya mun yi tawassuli da Annabi Muhammad (S.A.W) da Al Kur’ani, ya Allah Ka karawa Shugaba Muhammadu Buhari lafiya da nisan kwana. Allah ka kare shi daga dukkan sharri.

Allah Ya biya mana bukatun mu, Ya amsa ibadun mu baki daya.

Bashir Ahmad, shine mai baiwa shugaba Buhari shawara kan harkokin kafafun yada labarai

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.