ClassiQ Barka da Sallah from arewa mafia .wanannan wata tsara ba ce da ClasssiQ yayi goron Sallah ga matasa.
kadan daga cikin baitocin wakar:
mallam sallah ya iso gayama mama da baba special to the members a sai mana kayan sallah.
Zamu ci naman sallah
Sallah!
sallah!!
sallah!!!
Zamu ci naman sallah
sallah!
sallah!!
sallah!!!
Download and enjoy……
Download Audio Now
Advertisements