Saukar Da Sabon Album na Shahararren mawakin nan Nura inuwa mai suna “Ranar Aurena”.
Advertisements
Yayi wanannan album ne na nuna jin dadi da kuma gaisuwa ga dinbin masoyansa irin yadda suka nuna masa so da kauna a wajen shagalgulan aurensa,tun daga ‘kamo’ har i zuwa ranar daurin aure.
Sa’anan yayi kalamaina soyaya ga matarsa wanda ba’a cewa komai sai dai ka saura sa’a nan kaji daga bakin shahararen mawakin.
Ga wakokin kamar haka:
– Ranar Aurena song 1
2- Ranar Aurena song 2
3- Ranar Aurena song 3
4- Ranar Aurena song 4
5- Ranar Aurena song 5
6- Ranar Aurena 6
7- Ranar Aurena song 7
8- Ranar Aurena song 8
9- Ranar Aurena song 9
10- Ranar Aurena song 10
11- Ranar Aurena song 11