Wanannan waka itace wanda shahararren mawakin nan yayi kuma ango amina Nura M Inuwa yayi na nuna godiyarsa ga jama’a wanannan waka dai sunanta “Mun gode yan uwa”. Akan bukin aurensa.
A cikin wanannan waka yana jeru sunan jahohin arewa ga kadan daga cikin jahohin:
√√ Kano.
√√ Katsina.
√√ Zamfara.
√√ Sokoto.
√√ Birnin kebbi.
√√ Niger.
√√ Jos.
√√ Kaduna.
Yanzu dae sai kun saurara saboda hausawa kance waka a bakin mai ita tafi dadi.
Download and ejoy………..
Download Audio Now
Advertisements