Wannan Wani Video Kuma Da Jarumar Kannywood Rahama Sadau Ta Saki Akan Yadda Jama’a Ke Tsokaci A Kanta Da Cewa Ta Bujire Akan Turbar Addinin Musulunci,
Idan KuNka Kallai Wannan Video Zaku Fahimci Abinda Rahama Sadau Take Nufi Kuma Ita Bata Dauki Nollywood Abunda Ke Lalata Tarbiyarta Ba.
Advertisements
Ku Sauke Wannan Video Dai Ku Kallah Ku Bamu Labari:-
Sources:pressloaded.com