Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home » Manyam Namun Daji Masu Tauye Hakkin Kananan Dabbobi Daji Suna Gab Da Kaucewa, Inji Aisha Buhari
NEWS

Manyam Namun Daji Masu Tauye Hakkin Kananan Dabbobi Daji Suna Gab Da Kaucewa, Inji Aisha Buhari

iGeekBy iGeekJuly 11, 2017No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Manyam Namun  Daji  Masu  Tauye Hakkin  Kananan Dabbobi Daji Suna Gab Da Kaucewa, Inji Aisha Buhari

Daga Anas Mu’azu

A wani martani da uwar gidan shugaban kasa Aisha Buhari ta maida wa Sanatan Kaduna ta Tsakiya Sanata Shehu Sani, inda yake bayyana “adduar kananan dabbobin daji (talakawan Nijeriya) ya ragu sosai ga Shugaban namun daji (Baba Buhari) inda manyan namun daji (Sauran masu rike da madafun iko a Nijeriya) suke cin karensu babu babbaka, suke ta shanawarsu a tunanin su shugaban ba zai dawo ba. Sai Aisha Buhari ta maida martanin cewa ” Shugaban namun dajin (Baba Buhari) yana gab da dawowa, sauran kuraye da zakuna za su tattare kayansu su bar wurin, su kuma kananan namun daji ( za su cigaba da jin dadi).

Tabbas hakan yana nuni da cewa A’isha Buhari ta samu mijinta cikin sauki sosai. Wanda zai iya dawowa ba dadewa ba.
 Allah ka dawo mana da shi lafiya.

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

President Buhari Signs Proclamation Proscribing IPOB

September 19, 2017

Full Text Of President Buhari’s Address At The 72nd United Nations General Assembly | READ

September 19, 2017

BREAKING NEWS:- Two Suicide Bombers Storm Borno, 15 People Killed

September 18, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.