Daga Shafin Yasir Ramadan Gwale
Advertisements
“Jiya (Juma’a) na yi Sallah a Masallacin Al-Furqan. Sai aka daura aure, aka bada sadaki dubu hamsin. Amma ana gamawa, kafin Waliyyi ya fito daga masallaci, har an sace sadakin. Ya duba aljihunsa, ya kara dubawa, ina! sun yi masa garin nan, Allah ya kyauta.