Shin Wannan Abun Dake Jikin Hoton Nan Da Gaske Ne Kuwa Yana Faruwa A Nijeriya?
Daga Rabi’u Biyora
Zanen dake jikin hoton yana bayyana yadda jami’in hukumar EFCC ya danko wani katoton Barawo dauke da dukiyar sata, amma alkali ya dakatar da EFCC, inda ya bayyana cewa wai babu shaidar da za ta sa a kama barawon.
Da gaske ne kuwa hakan na faruwa?
Advertisements