Jarumar Kannywood Hafsat Idris Wadda aka fi Sani da Hafsat Idris Barauniya ma’ana jarumar data yi fim din Barauniya haka Kuma sunan ya bita ya zamto yawanci sai an hada da lakabin Barauniya Ake ganeta..
Amma na Barauniyar bace a gaske Domin race ita bata taba sata ba..
Haka Kuma tace Zara iya Fitowa Barauniya a fim amma Banda a Karuwa…
Advertisements
Ga Wasu Daga Cikin Hotunan:
Arewarmu.com taci Karo da wadannan Hotunan na jaruma Hafsat Idris Yar Fim a shafinta na Instagram Wanda ta dorasu da kanta..
Ga Ragowar Hotunan