Saukar da wanannan Trailer of Gwaska Return film
Wanannan film dai kamar yadda kunka sani Gwaska dae anyi film kuma ya kawatar to wanannan Gwaska ya samu ƙarin shahararren jarumai kamar haka:
Advertisements
Adam A zango.
Bello muhammad bello (BMB).
Tijjani faraga.
Hasfat idris (barauniya).
Usheere.
Dai dai sauransu wanda company Prince zango nigeria ltd yayi.
Wanda adam a zango yayi director
DOWNLOAD VIDEO NOW