Shugaba Muhammad Buhari ya isa Babban birnin tarayya Abuja a yau Laraba bayan kammala hutun sallah da ya yi a mahaifarsa, Daura.
Advertisements
Rahotanni sun nuna cewa shugaban ya bar garin Daura da misalin Karfe 10.24 na safe tare da iyalansa da kakakinsa, Garba Shehu cikin wani jirgi mai saukar Angulu.