Shugaban kasar Turkiyya Recep Tayyip Erdoğan ya gamu da wani abin mamaki na bazata yayin da wata farar tsuntsuwa ta sauka a kansa, a lokacin da yake duba kayan agaji na gaggawa da za a kai wa al’ummar Musulmin Rohingya!
Advertisements
Ya Allah, ka albarkaci wannan babban jagora, bisa ga irin tausayin sa ga halin da raunanan al’ummar Rohingya ke ciki. Amin
©Zuma Times Hausa