Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home ยป Wa'azin IZALA a kasashen Turai Da Lokutan Da Zasuyi Wa'azi a ko wace Kasa Kamar Yadda Wannnan Hotunan Ya Nuna
ISLAM

Wa'azin IZALA a kasashen Turai Da Lokutan Da Zasuyi Wa'azi a ko wace Kasa Kamar Yadda Wannnan Hotunan Ya Nuna

iGeekBy iGeekNovember 25, 2017No Comments1 Min Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email


Daga Ibrahim Baba Suleiman

Kamar yadda kuma sani Shugaban Izala Sheikh Abdullahi Bala Lau, tare da Sakataren Izala Na kasa, Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe, suna kasashen Turai domin gudanar Da’awa a wannan yanki.

A halin yanzu suna Kasar London, daga bisani kuma zasu shiga zuwa kasashen Germany, France, Belgium, Holand, Italy, Spain, da Greece,  domin aiwatar da aikin Da’awa a wadannan kasashe.

Kungiyar Wa’azi ta Izala a Naijeriya tare da kungiyar Wa’azi ta ”Sautus Sunnah dake kasashen Turai ne sukayi Hadin Gwuiwa domin gabatar da wa’azozin. 

Manufar Ziyarar dai itace, Wa’azi zuwa ga ‘yan uwa Na wadannan kasashe, musamman ma ‘yan Afurka da suke da Zama a can, da kuma saduwa da cibiyoyin ahlu sunnah na kasashen turai (Europe) Kamar kungiyar ‘Sautus Sunnah’ mai wa’azin musulunci, da Kira a tsaida Sunnah tsantsa, a fatattaki Bidi’ah, wadanda suke da Zama a can, saboda hada karfi da karfe wajen Da’awa.

Kungiyar ta Sautus-Sunnah Sukanyi taro lokaci bayan lokaci a yankin, kuma a wannan karon sun gayyaci kungiyar Izala ta Kasar Naijeriya domin su shiga wadanan kasashe a ci gaba da Wa’azi ba kakkautawa. 

 Allah ya bada sa’ar Da’awa, yasa a samu gagarumar Nasara.

Advertisements

Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

Darikar Tajjaniyya Da Shi'a Duk Daya Ne, Cewar Sheik Dahiru Bauchi

June 20, 2017

Bajintarsa A Gasar Kur'ani Ta Sa Limamin Harami Ya Sumbace Shi Daga Abu Abdur

June 14, 2017

Matasan Musulmi Da Ke Wurin Horaswar Soja,Suna Iya Ajiye Azumi Daga Baya Su Rama-inji MallamBashir Ahmad Sani Sokoto

June 9, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.