Close Menu
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
  • Home
  • E News
  • Bollywood
  • Hausa series
  • kannywood
  • Tech
Facebook X (Twitter) Instagram
Hausaloaded
Home ยป GARABASA : Yanda Zaku Sami 6GB (5884MB) Tare Da Mintuna 48 Akan Naira #200 Kacal A Layin MTN
LATEST CHEAT

GARABASA : Yanda Zaku Sami 6GB (5884MB) Tare Da Mintuna 48 Akan Naira #200 Kacal A Layin MTN

iGeekBy iGeekMarch 3, 2018No Comments2 Mins Read
Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
Share
Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

Wannan Wani Sabon Tsari Ne Da MTN SuKa Fidda Domin Tsoffin Ajiyayyun Layukansu ..

Ganin Cewa Akwai Wasu Customers Din Da SuKa Ajiye LayuKansu Na MTN. Ko Kuma Sun Daina Saka Musu Kudi Cikin Layikan Nasu .. Sai SuKa Fitar Da Wannan Sabon Tsarin Mai Suna ‘Welcome Back Offer’ Shi Wannan Tsarin Kaza Iya Morar Kudi Ne Na Kira Da Kuma Kyautar Data Masu Dinbun Yawa DuK AKan Kudi Kalilan
Batare Da Bata Lokaci Ba .. Ga Hanyoyin Da Zakubi Kamar HaKa
1) Da FarKo Ka Tabbatar SIM DinKa Yakai Kamar Watanni Uku Ko Fiye Ba Tare Da Ka Saka Masa Kudi Ba ..

2) SaiKa Siya KatinKa .. Ka Loda. (ZaKa Iyayin Recharge Ta VTU) Amma Transfer Bayayi

3) Kana Loda Katin Zasu Kwashe SaiSu Baka KudinKa Da Kuma Datar Brawsing Na Tsahon Kwanaki 15 Kana Mora
Idan Ka Loda CatinKa Na Naira #100 Zasu BaKa Tsakanin MB 3000 Ne . Da Kuma Muntocin Kira Na 25Mints,

Advertisements



Idan Kuma Kasa Naira #200 Ne Zasu Baka Wajen 6000MB Da Kuma Lokacin Kira Na 45 Mints Na Tsahon Sati Biyu Waton 14 Days

Haka Dai Yawan Kudin Dakasa Yawan Ninkin Bonus Din Da Zasu BaKa

Sannan Zaka Iya Kiran Kowane Network Da Kudin …
Sai Dai Datar Bata Da KarFi Kamar Normal Data

Sources :hausamini. Com
Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
iGeek
  • Website

Related Posts

MTN User:- How To Activate 4GB Data With Just N1000 Only

December 24, 2017

Garabasa :- Yadda Zaka Samu Garabasa 36Gb Data Da kuma N15,000 A Layin Airtel

November 12, 2017

Yadda Zaka More Kiran Minti 60 Akan N50 Kacal

August 27, 2017
Leave A Reply Cancel Reply

Recent Comments
  • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
  • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
  • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
  • Abubakar Rabiu on [MTN]Yadda Zaka Samu Free 1GB Data A Layin Mtn
  • IBRAHIM BELLO GIDADO on Lastest song Rarara again TALEKO TA LABE MP3
Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
  • About Us
  • Contact Us
  • Disclaimer
  • Privacy Policy
© 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.