Shahararrun jamruman nan sun fitar muku da trailer din sabon film din nam da ya dane suna shorting wanda ya hada rikice a ciki da karya tsakanin mata da maza wanda Ali nuhu ya haea rikici sosai tsakanin budaren da ke cikin wannan film kamae su :-
Rahama sadau
Balkisu abdullahi
Balkisu shema and others
Advertisements
Sai gefen maza
Ali nuhu
Abba Almustapha
Lawal ahmad and others
Download SAGEGEGUWA trailer sabon shiri