A cikin wannan Amsar Dr sani umar r/lemo ya caccaki Yan Akidar Shi’a sosai wanda sunyi tambaya amma bisa jahilci wanda ya nuna biyane kawae suke basu san komai ba.
Advertisements
Wanda yana da kyau ku saurari wannan martani da ya mayar musu da sukace bai fassara ayar Al-Qur’ani dai dai ba.
Latsa wannan link domin downloading
Ayi saurare lafiya !!!