Advertisements
Wannan sabuwa waka ce da amin alan waka yayi akan wannan cutar Coronavirus wanda ake takaita kira da covid 19 wanda yayi bidiyon yadda cutar ke yaduwa tsakanin al’umma.
Wanda munka kawo muku bidiyon wakar mai tsaye daga shafin Youtube din mawakin ku kalla kai tsaye.
Sai kuma audio zaku sauka a wayoyinku na salula.