Hotunan Amarya Sadiya Haruna Da Angonta Sun Ɗauki Hankula…Ku Kalli ga cikakken video nan mun ajiye a kasa…
Author: iGeek
Tsada Abinci: Bazan daina fadawa Gwamnati Gaskiya ba – sheikh bello YaboTsada Abinci: Bazan daina fadawa Gwamnati Gaskiya ba – sheikh bello Yabo yay kira zuwa ga gwamnatin Ga bidiyo nan ku saurari cikakken bayani.
Ke Duniya Ina Zaki Damu Innanillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un Don Allah Ku Kalla Har Ƙarshe Ko Za’a…Ga cikakken video nan mun ajiye muku a kasa…
Dole Ka Tausayawa Rarara Tabbas Ɗauke Mahaifiyarsa Da Akayi Yana Damunsa Amma A Hakan Wasu Ke…Ku Kalli ga cikakken bayani nan mun ajiye a kasa…
Malamai Sun Fusata Da Gwamnatin Tinubu Akan Ƙulla Yarjejeniyar Auren Jinsi Malamai Sunja Layi…Ku Kalli ga cikakken video nan mun ajiye a kasa…
Bayan da nayi rubutu me wannan suna kashi na farko, sai na fahimci ashe mazan da suke cikin irin wannan kalubale na soyayya da irin wadancan mata da muka ambata suna da yawan gaske, kuma tabbas hakan yana matuƙar ci musu tuwo a kwarya, domin babu wanda zaiso ace kullum shine yake nema, amman shi ba za’a nemesa ba, kullum shine yake kira, amman shi ba za’a kirasa ba, kullum shine cikin furta kalaman soyayya, amman shi har yanzu ya kasa fahimtar shin ana son shi ko kuma ba’a son shi?Hakan sai yasa nace bara na kara haskawa yan uwana…
Tana Sonka, amman duk rintsi ba zata iya furta maka tana sonka ba, koda kuwa a rubuce ne, idan kayi mata kalaman soyayyar da taji dadinsu, amsar da zaka samu daga gareta shine: TA GODE,Tana damuwa idan baka kirata ba, amman duk damuwar da zata yi ba zata dauki wayarta tace ita bari ta kira ka ba, dole saidai idan kaine ka kirata tukunna, Yawan fara’a bai dameta ba idan kuna tare, amman idan wata a cikin kawayenta tayi mata maganarka, yanzu zaka ga fuskarta ta cika da annuri,Saboda tsananin zurfin cikinta tafi karfin ta baka hakuri idan tayi maka laifi,…
Love is something beautiful, and a feeling that one will like to carch. Love is the feeling that makes you feel alive. so wani abu ne mai kyawu, kuma wani yanayi ne da mutum zai so ya damke. ‘So. shi ne yanayin da kan sa ka ji ka a raye. I hope you understand that I will ove you untill the end, because .you are notjust my girl. But you are also my best friend. Ina _fatan kin fahimci cewa zan so ki har karshe, saboda ba kin kasance budurwata kadai ba, ke ce Aminiyata. Ka san ina fatan…
Idan kana tare da budurwa masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai. KAMAR HAKA! Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke! Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni! Farin ciki baya dorewa a…
Yadda wasu fitattun jaruman sunka kwashe shekaru cikin masana’atar fimBarka da Zuwa wannan shafi namu wanda Yake kawo maku labarai kan Fitattun Jarumai a Masana’antar Kannywood a wannan karon munzo maku da wasu jerin Fitattun Jaruman Kannywood tare da iya Shekarun sukayi suna Harkar Fim.Ajwai da yawa daga cikin su wanda sun kwashe fiye da Shekaru talatin kamar irinsu ladin chima, hajara usman, kabiru nakwango da suran su.Kalli Cikakken vedion anan