Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » Fadakarwa Ta Sa Ni Shiga Harkar Fim Din Hausa – Inji Wata Jaruma
    kannywood

    Fadakarwa Ta Sa Ni Shiga Harkar Fim Din Hausa – Inji Wata Jaruma

    iGeekBy iGeekAugust 23, 2017No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email


    Babban burina shi ne na zama tankar Hadija Gabon, a harkar fim baya ga ilimantarwa da zan yi ta harkar, inji matashiyar jaruma Amina Yola.

    Ta ce ta shiga harkar fim domin sana’a ce da take burge ta mussaaman ma yadda suke fadakar da jama’a abubuwan da suke faruwa na yau da kullum.

    Advertisements

    Matashiyar ta bayyana cewa bata shiga harkar fim ba sai da ta karbi izini daga wajen iyayenta , inda ta ke cewa harkar fim harka ce da sai an hada da hakuri, ganin cewar ana mu’amala da mutane da dama.
    Amina ta ce tun daga garin Yola ta zo Kano, ta kuma sayi form din shiga sana’ar bayan kammala bincike aka bata gurbin karatu.

    Kawo yanzu dai ta ce ta cimma burinta, tunda ta shiga harkar kuma abinda ranta ke so Kenan. daga karshe ta ce a duk iya lokacin da take cikin wannan masana’anta bata fuskanci wata matsala ba.

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Yadda wasu fitattun jaruman sunka kwashe shekaru cikin masana’atar fim

    January 30, 2023

    Hirar murya kunya yar tiktok a hannun yan sanda

    January 30, 2023

    Karshen Tika Tik : Lilin Baba Ya Bayyana Hotunan Yaronsa Na Farko

    January 10, 2023
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.