Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home ยป HUKUNCIN MIKEWA MALAMI KO SHUGABA SABODA GIRMAMAWA|DR JAMILU YUSUF ZAREWA
    FATAWA

    HUKUNCIN MIKEWA MALAMI KO SHUGABA SABODA GIRMAMAWA|DR JAMILU YUSUF ZAREWA

    iGeekBy iGeekNovember 30, 2016No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    HUKUNCIN MIKEWA MALAMI KO SHUGABA SABODA GIRMAMAWA

    Tambaya:
    Mal. Ina tp ne yanzu, kuma idan na je aji yara suna mikewa damin gaishe ni mal. na barsu su cigaba ko na dakatar da su ?
    Amsa :
    To dan’uwa akwai malaman da suka ta fi akan cewa makaruhi ne a mikewa malami, akwai wadanda kuma suka halatta. Saidai maganar da ta fi ita ce bai hallata malami ya nemi a mike masa ba, saboda fadin Annabi s.a.w. ” Duk wanda ya so mutane su mike masa to ya tanaji wurin zamansa a wuta” 
    kamar yadda tirmizi ya rawaito shi kuma ya kyautata shi a hadisi mai lamba ta : 2755, Albani kuma ya inganta shi a silsilatussahih
    ah lamba ta : 5957 Amma idan aka mikewa mutum ba tare da ya nema ba, to wannan babu laifi ga wanda ya mike da wanda aka mike saboda shi, domin ya zo a hadisi cewa : 
    Annabi s.a.w. ya mikewa zaid bn haritha lokacin da ya dawo daga tafiya, kamar yadda ya zo a hadisin da tirmizi ya rawaito shi kuma ya kyautata shi a lamba ta : 2732,
    saidai wasu malaman sun raunana wannan hadisin kamar albani a dha’ifuttirmizi 1326
    Allah ma fi sani
    Amsawa
    Dr jamilu zarewa
    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

    March 12, 2018

    Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

    February 18, 2018

    [Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

    July 24, 2017
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.