Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » Kalaman Soyayya Masu Kara Dankon soyayya Ga Masoya
    NISHADI

    Kalaman Soyayya Masu Kara Dankon soyayya Ga Masoya

    iGeekBy iGeekFebruary 5, 2024Updated:October 1, 2024No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
    Kalaman Soyayya Masu Kara Dankon soyayya Ga Masoy

    Idan kana tare da budurwa masoyiyarka, ya kasance kanayi mata kalamai masu dadi na jan hankali, wadanda zasu dinga faranta mata rai.

    Advertisements

    KAMAR HAKA! Na dade ina kallon taurarin samaniya yayinda naga wacce tafi kowacce haske, saina naga bakowa bace nike ganiba sai ke masoyiyata! So gamon jinine, haqiqa sonki ya zamo jinin jikina! Kinfita daban a cikin mata, duk lokacin da na kallleki, sai naga kamar babu kyakykyawar wace sai ke! 

    Ki kwantar da hankalinki masoyiyata babu wata a zuciyata sai ke kadai! Yarda da amincewarki gareni, sune zasu tabbatar da soyayyarki tagaskiya a gareni!

    Farin ciki baya dorewa a rayuwa sai tare da bakin ciki, dan haka kowane hali nike bazan ta6a mantawa dake ba masoyiyata! Nakan raba dare ina mai roqon Allah don neman biyan buqata, ko kinsan kece abu na farko da nike roqo samu!

     Yanayin sanyi kan sa mutum ya takura, tare da lullu6a da qaton mayafi amma ni duk sanyin da ake idan na tunaki sai naji tamkar yanayin zafi! Kamar yadda kowacce bishiya kanyi rassa a sama, kuma tayi saiwa a qasa, haka sonki ya mamaye dukkan jikina, idan na kalleki sai nayi farin ciki, idan naji tattausan muryarki, sai nishadi da walwala tare da annashuwa gami da farin ciki su mamaye zuciyata! 
     Abokina ahakan zaka bi don sace zuciyar masoyiyarka cikin sauki!! Kema zaki iya juya turn na wannan kalaman domin sace zuciyar masoyinki cikin sauki!! In kuma kinyi musu ku jaraba kugani!!.
    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Kashi na Biyu : Mace me wuyar sha’ani a soyayya

    February 11, 2024

    Mace me wuyar sha’ani A soyayya

    February 11, 2024

    Kalaman soyayya Masu Ƙara Ɗanko so da kauna Na Turanci da Hausa

    February 5, 2024
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.