Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » Labari Da dumi-dumin: An Baiwa Maryam Sanda Beli
    Labarai

    Labari Da dumi-dumin: An Baiwa Maryam Sanda Beli

    iGeekBy iGeekMarch 7, 2018No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    Wata babban kotun birnin tarayya da ke zaune a Jabi Abuja ta baiwa Maryam Sanda , wacce ta hallaka mijinta, Bilyaminu Bello, beli.

    Kotun ta bata beli ne akan dalilin cewa tanada juna biyu kuma ba tada lafiya. Alkalin kotun Jastis Yusuf Halilu ne ya bada wannan beli a yau Laraba, 7 ga watan Maris, 2018.

    Lauyan Maryam Sanda, Joseph Daudu, ya bukaci kotun da ta taimaka ta ji tausayina bisa ga halin da take ciki domin ganin likitoci da kuma kula da cikinta.

    Amma lauyan gwamnati, James Idachaba, ya nuna rashin amincewarsa da dalilin cewa tanada juna biyu kuma hujjan da ta bada na cewa tana juna biyu bai gamsar da su ba.

    Maryam Sanda na gurfana a kotu bisa ga laifin kisan mijinta a cikin garin Abuja. Sau biyu kenan ta bukaci beli amma kotu bata amince be sai yanzu.

    Advertisements

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Hotunan Amarya Sadiya Haruna Da Angonta Sun Ɗauki Hankula…

    July 7, 2024

    Tsada Abinci: Bazan daina fadawa Gwamnati Gaskiya ba – sheikh bello Yabo

    July 7, 2024

    Ke Duniya Ina Zaki Damu Innanillahi Wa’inna Ilaihir Raji’un Don Allah Ku Kalla Har Ƙarshe Ko Za’a…

    July 6, 2024
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.