Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » LABARI MAI DADI:WA'AZIN KASA A JIHAR SOKOTO!!!!
    ISLAM

    LABARI MAI DADI:WA'AZIN KASA A JIHAR SOKOTO!!!!

    iGeekBy iGeekNovember 14, 2016No Comments2 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email
    WA’AZIN KASA A JIHAR SOKOTO!!!
    Shugaban Kungiyar Izalar Naijeriya,
    Ash’Sheikh Imam Abdullahi Bala Lau
    Shugaban Majalisar Malamai, Sheikh Dr. Ibrahim Jalo Jalingo
    Daraktan ‘Yan Agaji, Injiniya Mustapha Imam Sitti
    A madadin kungiyar Jama’atu Izalatil Bid’ah Wa Iqamatis Sunna ta tarayyar Najeriya, Na gayyatar jama’a zuwa gagarumin wa’azi na kasa da za a yi Insha Allah a Sokoto cibiyar daular Usmaniyya ranar asabar 19 zuwa lahadi 20 ga watan nan na Nuwamba 2016 mai taken “GUDUNMAWAR MALAMAN ISLAMA WAJEN YAKI DA CIN HANCI DA RASHAWA “
    A lokacin wannan wa’azi da malamai da alarammomi za su gabatar.
    Dr.Mansur Ibrahim Sokoto zai gabatar da makala mai taken “ Gudunmawar daular Usmaniyya wajen yada Sunnah a nahiyar Afurka”
    Sai kuma Prof. Isa Maishanu Yabo zai gabatar da takardar sa mai taken “Gudunmawar malaman Islama wajen yaki da cin hanci da rashawa”
    Sheikh Muhammad Kabir Haruna Gombe zai gabatar da na sa wa’azin da taken “Cin hanci da rashawa katafilar rushe al’umma”
    Sauran Malaman da Ake sa ran zasu gabatar da wa’azi sune:
    -Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe
    -Sheikh Dr. Alhassan Sa’id Adam Jos
    -Sheikh Yakubu Musa Hassan Katsina
    -Sheikh Abbas Muhammad Jega
    -Sheikh Habibu Yahaya Kaura
    -Sheikh Rabi’u Aliyu Daura
    -Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan
    -Sheikh Barr Ibrahim Sabi’u Jibia
    -Sheikh Abubakar Giro Argungu
    -Sheikh Khalid Usman Khalid Jos
    -Sheikh Abdulbasir Isah U/Kawo
    -Sheikh Bello Yabo Sokoto
    -Ustaz Albaniy Samaru Zariya
    -Ustaz Ibrahim Idris Darus-Sa’ada
    -Ustaz Imam Ibrahim Lawal Osama Abuja
    -Ustaz Tajuddeen Ibadan
    -Ustaz Abubakar Baban Gwale
    -Ustaz Dr. Ibrahim R/Lemo
    -Ustaz Dr. Rabi’u R/Lemo
    -Ustaz Dr. Abdulmudallib Ahmad
    -Alaramma Abubakar Adam Katsina
    -Alaramma Ahmad Suleiman Kano
    -Alaramma Nasiru Salihu Gwandu
    -Alaramma Isma’il Maiduguri
    -Alaramma Bashir Abubakar Gombe
    -Alaramma Suleiman Azare
    -Alaramma Ilyasu Birnin Gwari
    Sanarwan ta fito ne daga Ofishin sakataren kungiya ta kasa Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe
    Allah ya bada ikon Zuwa Amin.
    Jibwis Nigeria.
    14/Safar/1438
    14/November/2016
    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Wa'azin IZALA a kasashen Turai Da Lokutan Da Zasuyi Wa'azi a ko wace Kasa Kamar Yadda Wannnan Hotunan Ya Nuna

    November 25, 2017

    Darikar Tajjaniyya Da Shi'a Duk Daya Ne, Cewar Sheik Dahiru Bauchi

    June 20, 2017

    Bajintarsa A Gasar Kur'ani Ta Sa Limamin Harami Ya Sumbace Shi Daga Abu Abdur

    June 14, 2017
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.