Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » MALAMIN ISLAMIYARMU BA SHI DA TAJWIDI, YA WAJABA MU CANZA SHI ?   
    FATAWA

    MALAMIN ISLAMIYARMU BA SHI DA TAJWIDI, YA WAJABA MU CANZA SHI ?   

    iGeekBy iGeekAugust 13, 2016No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    MALAMIN ISLAMIYARMU BA SHI DA TAJWIDI, YA WAJABA MU CANZA SHI ?                                     
    Tambaya:

    Advertisements

    Malam tambaya ta itá ce mun bude islamiya ta matar aure, to malamin da yake karantar da qur’an yana da matsalan tajweed kuma ya ki bar ma wani ya karantar Dan Allah Dr munada laifi cikin kuràkuran da yake koyarwa ?

    Amsa:

    Allah ya yi umarni da karanta Alqur’ani  kamar yadda ya saukar, kamar yadda aya ta hudu a suratul Muzzamil ta yi nuni zuwa hakan.                                                                                                      
    wasu malaman musuluncin suna kasa tajwiidy gida biyu, akwai na dole kamar fitar da harufa kamar yadda suke a larabci, akwai na mustahabbi kamar yawancin maddoji.                                                   
    Fitar da harufa wajibi ne saboda yana iya canza fassarar Alqur’ani.                         

    Akwai wasu bangarorin na tajwidi wadan da ba wajibi ba ne dabbaka su, saboda Annabi (s.a.w) ya tabbatar da lada biyu ga wanda yake dagarawa a karatun Alqur’ani, kamar yadda ya zo a hadisin Muslim.                                                 

    Allah ne mafi Sani

    Amsawa: Dr Jamilu Zarewa.
    9/8/2016.

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Yawun Bakin Budurwa Yana Kara Karfin Hadda Al-kur'ani inji Sheikh Ahmad Tijjani Yusuf Guruntum

    March 12, 2018

    Khudubar Ranar Juma'a Mai taken Sulhu Alheri ne Dr Muhammad Sani Umar R/lemo

    February 18, 2018

    [Audio] Download Raddi Mai Taken 'Babban Bola' ? Sheikh Bello Yabo Sokoto

    July 24, 2017
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.