Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » Matashin yaro daga Adamawa ya ci 308 a jarrabawar JAMB ta 2017 (DUBA)
    EDUCATION

    Matashin yaro daga Adamawa ya ci 308 a jarrabawar JAMB ta 2017 (DUBA)

    iGeekBy iGeekMay 23, 2017No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    – Wani matsahin yaro daga jihar Adamawa ya ci maki 308 a jarrabawar shiga jami’a

    – Bashar Umar Shagari, wani mai amfani da shafin zumunta, ya buga a shafin Facebook don ya taya yaron mai kwazo murna

    Advertisements

    Wani matsahin yaro daga jihar Adamawa, Abdulrahman Ali ya ci maki 308 a jarrabawar shiga jami’a wato Joint Admission Matriculation Board (JAMB) wanda aka kammala kwanan nan.

    Wani mai amfani da shafin zumunta, Bashar Umar Shagari ya buga a shafin Facebook don ya taya yaron mai kwazo murna, tare da taken:

    Hazikin yaron da ya ci 308 a JAMB daga Adamawa

    Hazikin yaron da ya ci 308 a JAMB daga Adamawa

    “Dole Gwamna Bindow ya ga wannan sannan kuma na jinjina ma gwarzon shekara. Abdulrahman Ali daga jihar Adamawa, wanda ya ci 308 a jarrabawar JAMB 2017, ina taya ka murna yaro, ina ma ace na kai ga cin wannan maki a lokacin da na rubuta nawa jarrabawar.”

    ©Naij.com

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    JAMB Announces Date To Begin Sales Of 2018 UTME Application Forms

    December 4, 2017

    An Kaddamar Da Sabuwar Manhajar Karatu A Yanar Gizo

    December 1, 2017

    Sokoto State University (S S U), Post UTME Result For 2017/2018 Academic Session Released

    October 22, 2017
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.