Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!! | Dr. Muhammad Sani Umar R/LEMO
    Uncategorized

    NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!! | Dr. Muhammad Sani Umar R/LEMO

    iGeekBy iGeekJanuary 13, 2017No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    FITOWA TA DAYA 01

    NEMI ILIMI KO MAI NISANSA!!

    Dan uwana! ka da ka zabi zama a cikin duhun jahilci,har mutuwa tazo maka,da hujjar cewa, babu wajen karatu kusa  da kai, ka tuna fadar 

    Annabi musa (A.s.):”Bazan dakata  da tafiya ba har sai na kai mahadar tekuna nan guda biyu ,ko ko kuwa in zarce  tsawon  shekaru [ina tafiya]”
    [AL-Khafi,60].


    Dan uwana ka tuna da cewa Manzon Allah (s.a.w) yana cewa:”duk wanda ya tunatar da dan uwansa abun Alkhairi Allah zai saka masa ladah daidai da wanda ya tunatar ko ya yadamasa wanannan abun alkhairi”.

    To dan Allah yan uwana idan ka karanta ka gayyaci dan uwanka ma’ana kayi masa ta hanyar sharing .

    Allah yasa mu dace.amen

    Advertisements

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Yadda ‘Cibiyoyin Kasuwanci’ Ke Rusa Ilimin Ƙasa

    October 2, 2025

    Gwamnati Ta Karyata Zargin Kisan Kare Dangi Kan Kiristoci, Ta Ce Matsalar Tsaro Ba Ta Da Alaka Da Addini

    September 28, 2025

    CAN Ta Caccaki Annabawan Ƙarya: Annabcin Rapture da Ya Fuskanci Karya Ya Lalata Rayuka

    September 28, 2025
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.