Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home ยป Shawara zuwa Ga Ali Nuhu Da Adam A Zango – Daga Nura M Inuwa
    kannywood

    Shawara zuwa Ga Ali Nuhu Da Adam A Zango – Daga Nura M Inuwa

    iGeekBy iGeekMarch 17, 2018No Comments3 Mins Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    Idan dai baku manta ba ceceku ce yayi ya tashi tsakanin jaruman biyu wanda anka sasantasu to ga  shawara daga Nura M Nura wanda ya basu wannan shawara ne a shafinsa na instagram wanda yanxu haka mawakin yana can kasa mai tsarki yana gudanar da ummarah

    “Shawara zuwa ga Adam A Zango da kuma  Ali nuhu naga alama kuna wasa da nauyin da ALLAH ya dora muku na jama ar dake karkashinku sannan kuna kokarin raunana imaninku domin kuwa alamomi suna nuni da baku dogara da ALLAH ba duba da tsoran da kuke nunawa junanku sannan duk lokacin da za kuyi rigimar me yasa bakwa barinta a junanku sai kun nemo ma biyanku kun jefasu a bala i sannan in zaku shirya bakwa nemansu  hakan yana nunu da sankai da rashin adalci da rashin imani, kawai ku mafitarku kuke dubawa bakwa duba ta wasu? Wanda suke shiga rigimarku su sai da rai suna rasa abinci a cikin masana antar kannywood dalilin rigimar ku wanda da baku sasu a ciki ba za suyi mu amala da kowa kuma su nemi halak dinsu amma in kuna rigima wannan ba zaiyi aiki da wannan ba wannan bazai gaisa da wannan dan kawai bakwa shiri kuna haifar da gaba da tashin hankali.

    Da rashin zaman lafiya shine soyayyar da kukewa kannywood din? Ko shine taimakon nakasan da kuke ikirarin kunayi?ku cire girman kai ku cire rawunan da kuka 
    dorawa kawunan ku na san girma wane ne sarki wane ne yarima dukanin ku babu wanda aka nadawa wata sarauta duka ku kuka sawa kanku in kuma da wanda aka nadawa wani rawani ya fito ya fadawa duniya wuri da kuma lokacin da akayi nadin babu Sarki sai ALLAH haka kuma babu abin dogaro sai shi daga ALLAH sai ANNABI sune masu girma kowa a kasa yake ba wanda yafi wani sai wanda yafi tsoran ALLAH amma kun kasa gane hakan 
    in kunga dama ku gyara a zauna lfy idan kuma baza ku gyara ba bakin ciki zaisa kui tayin baya kun cutar da kanku kuma kun cutar da wasu karshen mugunta kenan ra ayi na ba irin na kowa bane kuma banyi dan yabo ko kuma neman wani abu a gun daya daga cikin kuba dama bantayi ba kuma InshaAllah bazanyi ba dan ALLAH nayi kuma inaso na kasa su daina cutuwa bana raina yaro kuma bana raina babba ina son kowa da karuwa ne ba iya kaina ba  duk wanda yaji haushi bazan bashi hakuri ba gaskiya ce sai na fada komai dacin daza tayiwa wasu a karshe ina kira ga duk wanda yasan yana tsoran rasa abinci gun wani kada yayi reposting ni dai babu mai bani sai ALLAH Alhamdulillah.”

    Advertisements

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Yadda wasu fitattun jaruman sunka kwashe shekaru cikin masana’atar fim

    January 30, 2023

    Hirar murya kunya yar tiktok a hannun yan sanda

    January 30, 2023

    Karshen Tika Tik : Lilin Baba Ya Bayyana Hotunan Yaronsa Na Farko

    January 10, 2023
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.