Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » Tsagerun Niger Delta Sun Ba 'Yan Arewa Wa'adin Barin Yankin
    NEWS

    Tsagerun Niger Delta Sun Ba 'Yan Arewa Wa'adin Barin Yankin

    iGeekBy iGeekJune 10, 2017No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    Gamayyar kungiyoyin Tsagerun Niger Delta sun baiwa ‘yan Arewa da ke zaune yankin wa’adin watanni uku kan su fice daga yankin sannan kuma gwamnatin tarayya ta karbi rijiyoyin man da ‘yan Arewa suka mallaka tare da mika su ga ‘yan asalin yankin.

    Kungiyoyin kuma sun yi ikirarin cewa a ranar 1 ga watan Oktoba za su bayyana ‘yantacciyar kasarsu. Shugabannin kungiyoyin sun hada da; ‘General’ John Duku (Niger Delta Watchdogs and Convener: Coalition of Niger Delta Agitators), ‘General’ Ekpo Ekpo (Niger Delta Volunteers), ‘General’ Osarolor Nedam (Niger Delta Warriors), and ‘Major-Gen.’ Henry Okon Etete (Niger Delta Peoples Fighters), ‘Major-Gen.’ Asukwo Henshaw (Bakassi Freedom Fighters), ‘Major-Gen.’ Ibinabo Horsfall (Niger Delta Movement for Justice), ‘Major-Gen.’ Duke Emmanson (Niger Delta Fighters Network), da kuma ‘Major-Gen.’ Inibeghe Adams (Niger Delta Freedom Mandate).

    Sources:Facebook/Rariya

    Advertisements

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Mai Boutique Ya Fitar da Wraps 127 na Kwayar Cocaine Bayan Komowa Daga Thailand

    October 13, 2025

    Mahmood Yakubu Ya Gane Fasaha Ta Inganta Zabe Amma Ba Za Ta Iya Kawar Da Matsalolin Siyasa Ba

    October 13, 2025

    Kungiyar Malaman Kudu ta Kaduna Ta Nemi Sanata Katung Ya Bar PDP, Ya Shiga APC Don Ci Gaban Yankin

    October 13, 2025
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.