Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home ยป Wasika Zuwa Ga Matasa – Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
    Addini

    Wasika Zuwa Ga Matasa – Daga Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa

    iGeekBy iGeekMarch 26, 2018No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    Babban malamin addini Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa yayi wasika zuwa ga matasa na wannan kasar nigeriya da su yi amfani da wannan damar ta samartaka kafin ta gushe musu. 

    Shehin mallamin yayi wannan wasika ne ga matasa ‘ya’yan talakawa akan yadda suke rayuwa a cikin wannan kasar ga jawabinsa. 

    “BAYAN GAISUWA DA FATAN ALKHAIRI,
    INA YI MUKU ADDU’A DA FATAN SHIRIYA
    WASU SUNA KIRANKU YAN JAGALIYA, 
    WASU SUNA KIRANKU YAN SARA SUKA, 
     WASU SUNA KIRANKU YAN SHARA, 
     WASU SUNA KIRANKU YAN DABA, 
     WASU SUNA KIRAN SU YAN KALARE,
    AMMA NI INA KARANKU MATASA MASU DARAJA , DA WASU MARASA KISHI SUKE AMFANI DA KU, DOMIN BIYAN BUKATUN SU NA SIYASA
    A LOKACIN DA YAYANSU SUNA MANYAN MAKARANTU, DA MANYAN GIDAJE DA MAKUDAN KUDADE,
    KUN TABA GANIN DAN WANI YANA SAI BABANSA
    KIN TABA GANIN MATAR WANI DAGA CIKIN SU A WANNAN HALI DA SUKA JEFA KU.?
    DON ALLAH KU YI WATSI DA WANNAN RAYUWAR KU KAMA ILMI DA SANAA.
    MUYI TIR DA ALLAH WADAI GA MASU BATA MANA RAYUWAR MATASA”.

    Advertisements

    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    (bidiyo) Buhari ko Fir’auna kake iyar abinda zakayi kenan -Sheikh Bello Yabo

    July 24, 2022

    Yadda Ankabawa Ali Jita Sarauta Mawakan Arewa sunyi mamakin Ganin haka [bidiyo da hotuna]

    December 6, 2021

    Taurarowar Izzar so Khadija Yobe Ta bayyana Wani Sirri Akan Fim

    December 3, 2021
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.