Close Menu
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Facebook X (Twitter) Instagram
    Hausaloaded
    Home » YADDA AKE TURO APPLICATION A WHATSPP A WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI
    Uncategorized

    YADDA AKE TURO APPLICATION A WHATSPP A WAYAR ANDROID CIKIN SAUKI

    iGeekBy iGeekSeptember 29, 2016No Comments1 Min Read
    Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    Share
    Facebook Twitter LinkedIn Pinterest Email

    yadda tura application a whatsapp cikin saunki

    Advertisements

    wanannan nasan wasu zasuyi mamakin ya za’ayi a tura application a whatsapp wasu kuma sunji labari amma basu san yadda akeyi ba to yau in sha allah komai yazo karshe
    hanya da zakabi ka turawa abokinka ko budurwaka application a whatsapp
    abu na farko shine kaje cikin file dinka inda application dinka suke sai ka danne sosai sai ka yi rename zakaga misali snapchat.apk to sai kayi rename zuwa text
    mataki na biyu sai kaje whatsapp dinka ka kayi (press) inda kake tura hoto ko video zakaga inda folder document. take sai ka shga kaje folder  da ka san kayi rename na application sai ka danna

    sai kayi send shikenan

    shi wanda ka turawa yana download zai nuna masa yayi installing
    shikenan ALLAH. ya bada sa’a
    domin karin bayyani ka tuntubi wanannan number 09032038203
    Share. Facebook Twitter Pinterest LinkedIn Tumblr Email
    iGeek
    • Website

    Related Posts

    Yadda ‘Cibiyoyin Kasuwanci’ Ke Rusa Ilimin Ƙasa

    October 2, 2025

    Gwamnati Ta Karyata Zargin Kisan Kare Dangi Kan Kiristoci, Ta Ce Matsalar Tsaro Ba Ta Da Alaka Da Addini

    September 28, 2025

    CAN Ta Caccaki Annabawan Ƙarya: Annabcin Rapture da Ya Fuskanci Karya Ya Lalata Rayuka

    September 28, 2025
    Leave A Reply Cancel Reply

    Recent Comments
    • Nasiru sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • Nasiri sambo on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    • fbdownloader on Download Nura M Inuwa Full Wedding video part 3 2017
    • Muhammad on MUSIC : Umar M Shareef – Tsohuwata Zuma
    • Unknown on MUSIC : sayyad Gadon Kaya – Shakuwa A So
    Facebook X (Twitter) Instagram Pinterest
    © 2025 ThemeSphere. Designed by ThemeSphere.

    Type above and press Enter to search. Press Esc to cancel.